addancikashewarrayuwarmusulmi.wajanallah da kumahukumcinwandayakasherai ...
Haracin kida da waka dakuma tsoratar da musulmi da sauraransu domin yanacikin dalilan da ke nisattar da bawa ga qur ani da allah da kuma rahamarsa.
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Shirin yakan diba kasuwancida tattalin arizikin kasashen duniya ya ke ciki. Shirin yakan ji sabbin dubaru da hajojin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta...
Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu na gabatar da wasu shirye-shirye kamar Noma da Lafiya Uwar Jiki.
Manufar wannan shiri shi ne koya wa masu sauraronmu girke-girke na Sinawa masu sauki, wadanda kuma ake iya samun kayan hadasu a kasashen Afrika, musamman inda muke da rinjayen...
Wannan Shirin na Kida da Al'adu ana gabatar da shi ne a Karshen mako domin shakatar da masu saurare.
A kowace Litinin da Juma'a a shirye-shiryen Safe da Dare ana gabatar da Shirin Duniyar Wasanni akan batutuwa daban-daban da suka shafi wasanni a sassan duniya.
Kamar sauran kafofin yada labarai a duniya, akwai bukatar sada zumunta tsakaninmu da masu sauraro, ko kuma tsakanin masu sauraronmu da yan uwansu da abokan arziki. Don haka wannan...