Lafiya Jari Ce
Har yanzu 'yan Najeriya da dama basa cin gajiyar shirin Inshorar lafiya -Bincike
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:09:56
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Shirin lafiya jari ce a wannan makon ya yi duba ne kan yadda har yanzu wasu daga cikin al’ummar Najeriya basa amfani da tsarin inshorar lafiya. A shekarar 2022 ne gwamnatin kasar ta sake dawo da dokar inshorar lafiya da aka samar tun 1999, a wani yunƙuri na sauƙaƙawa Jama’a samun kulawar lafiya cikin rahusa, lura da yadda kaso mai yawa na al’ummar ƙasar ke rasa kudaden iya kai kansu ga likitoci ko da suna cikin matsananciyar cuta. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu......