Bakonmu A Yau

Tattaunawa da Adamu Ɗansitta kan mummunar ambaliyar ruwa a Jigawa

Informações:

Sinopse

Hukumomi a Jihar Jigawa da ke Najeriya sun tabbatar da mutuwar akalla mutane 30, yayin da daruruwan gonaki da gidaje suka lalace sakamakon ambaliyar ruwan da ta yi wa jihar illa. Dangane da wannan iftila'i Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Muhammd Ahmad Adamu Dansitta, mai bayar wa gwamnan jihar shawara ta musamman.Ku latsa alamar sauti domin jin cikakkakiyar hirar da suka yi.