Bakonmu A Yau

Dakta Ahmad Tijjani Lawal kan alaƙar Morocco da sauran ƙasashen Afrika

Informações:

Sinopse

Kasar Morocco ta tashi tsaye wajen kulla alaka ta kusa da sauran takwarorinta na nahiyar Afirka musamman ma kasashen da suke cikin ECOWAS, kungiyar da shekarun baya bayan nan Moroccon ta nemi a bata damar shiga cikinta. Yunkurin na Morocco na zuwa ne a daidai lokacin da kasar ke samun cigaba a fannoni da dama da suka hada da noma, samar da makamashi da kuma tattalin arziki.Kan haka Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Ahmad Tijjani Lawal fashin baki kan lamurran kasa da Kasa dake Najeriya.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.