Bakonmu A Yau

Alhaji Bashir Dalhatu kan matsalolin tsaro a yankin Arewacin Najeriya

Informações:

Sinopse

Shugaban majalisar gudanarwar Kungiyar tintiba ta arewacin Najeriya wato ACF, Alhaji Bashir Dalhatu ya nemi gafarar 'yan arewacin kasar saboda abinda ya kira gazawar su ta kare yankin daga fadawa rikici mafi muni a tarihinsa. Dalhatu ya ce suna ci gaba da lalubo hanyar shawo kan wadannan matsaloli da suka yiwa yankin kamun kazar kuku. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu tare da Bashir Ibrahim Idris.......