Bakonmu A Yau

Hon Samaila Muhammed kan karin farashin man fetur a Najeriya

Informações:

Sinopse

Kamfanin man NNPC a Najeriya ya sanar da kara farashin mansa bayan ƙwashe ƙwanaki ana shan wahalar samum man da kuma tsadarsa. Farashin man yanzu ya kai kusan naira 900 a Lagos, ya yin da ya haura dubu guda a arewacin kasar. Dangane da karin farashin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arzikin ƙasa kuma tsohon ɗan majalisar tarayya Hon Samaila Muhammed, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar tattaunawarsu........