Bakonmu A Yau

Aliyu Dahiru Aliyu kan yadda ƴan ta'adda ke amfani da dandalin sada zumunta

Informações:

Sinopse

Wani bincike da  Jaridar  Human Angle ta gudanar ya bayyana yadda 'yan ta'adda ke amfani da kafofin sada zumunta domin yada manufofinsu da kuma yaudarar matasa suna shiga cikin su. Ko a baya bayan nan an ga wani daga cikinsu yana rike da tarin kudi da kuma bindiga, inda ya bukaci jama'a su tura lambar ajiyar bankinsu domin aike musu da kudin. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Mataimakin Editan Jaridar Aliyu Dahiru Aliyu dangane da binciken na su, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.