Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ko meke haifar da tarnaƙi a tabbatar da tsaro a arewacin Najeriya?

Informações:

Sinopse

Ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya mayar da hankali kan yadda aka kwashe watanni biyu bayan da shugaban kasa ya umarci hafsoshin tsaro da su tare a jihar Sokoto don tabbatar da tsaro, amma har yanzu  'yan bindiga na ci gaba da kai hare-hare ba kakkautawa.  Shin ko me ke haifar da tarnaki ga kokarin tabbatar da tsaro a arewacin Najeriya?Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna