Bakonmu A Yau
Dr Yahuza Ahmad Getso kan fargabar kwararar ƴan ta'adda zuwa jihar Kano
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:32
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Wani sabon rahoton binciken kwakwaf da aka gudanar ya bankado yadda ‘yan ta’adda daga jihohin Zamfara, Sokoto, Katsina da kuma Kaduna ke tsallakawa jihar Kano domin samun mafaka. Jihar Kano ce dai ke da dama-dama ta fannin ingancin tsaro a jihohin arewa maso yammacin Najeriya.Shin yaya masana ke kallon wannan sabon salo da kuma hatsarin da yake da shi, Rukayya Abba Kabara ta tattauna da Dr Yahuza Ahmad Getso masanin tsrao a Najeriya, ga kuma yadda tattaunawar tasu ta kasance.Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar......