Bakonmu A Yau
Tattaunawa da Abdullahi Idris Zuru kan harin Lakurawa a jihar Kebbi
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:31
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Sabuwar ƙungiyar ta’addanci ta Lakurawa da ta bayyana a makwannin baya-bayan nan cikin jihohin arewa maso yammacin Najeriya ta hallaka aƙalla mutane 15 a harin da ta kai garin Mera na jihar Kebbi baya ga kora tarin dabbobin jama’a.Bayanai sun ce an yi artabu tasakanin yan ta’addan da mutanen gari gabanin tserewarsu. Dangane da wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da kakakin gwamnatin jihar kebbi Abdullahi Idris Zuru wanda ya bayyana cewa tuni gwamnati ta ɗauki matakan baiwa jama'a kariya baya ga aikewa da twaga don bin sahun ƴan ta'addan.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.