Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan caccakar tsarin zaɓen Kamaru
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:09:34
- Mais informações
Informações:
Sinopse
A Jamhuriyar Kamaru, wani babban limamin cocin Katolika a Duwala, Archbishop Samuel Kleda ya caccaki tsarin zaben ƙasar, wanda ya ce an tsara shi ne don bai wa shugaba mai ci damar ci gaba da yin kane-kane kan madafun iko, yana mai cewa akwai buƙatar gyara in dai dimokaradiyyar ake so. Latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyi...