Bakonmu A Yau

Hukumomin Najeriya sun ce sama da Naira triliyan 2 aka karɓa a matsayin kuɗin fansa

Informações:

Sinopse

Hukumomin Najeriya sun ce mutane sama da dubu 600 'yan ta'adda masu garkuwa da mutane suka kashe daga cikin mutane sama da miliyan 2 da dubu 200 da suka yi garkuwa da su, yayin da kuma aka biya kuɗin fansa     r da ya kai sama da naira triliyan 2 da biliyan 200. Dangane da wannan rahoto mai tada hankali, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar tsaro Malam Yahuza Getso, kuma ga yadda zantawar tasu ta kasance.sai a latsa alamar sauti domin sauraren tattaunawar.