Bakonmu A Yau

Dr Isa Abdullahi kan ƙarancin takardun kuɗin naira a Najeriya

Informações:

Sinopse

Ƴan Najeriya na ci gaba da bayyana damuwa a kan rashin isassun takardun kuɗaɗe a daidai lokacin da Babban Bankin ƙasar ke cewa akwai sama da naira triliyan 4 a hannun jama'a. Tuni rashin waɗannan kuɗaɗe ya shafi harkokin kasuwanci da kuma na yau da kullum a cikin ƙasar. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin tattalin arziki Dr Isa Abdullahi. Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana......