Bakonmu A Yau
Barista Ibrahim Cheɗi kan rahoton ICPC na ayyukan rashawa a ma'aikatun gwamnati
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:19
- Mais informações
Informações:
Sinopse
A ‘yan kwanakin da suka gabata, hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ICPC a Najeriya ta fitar da rahoton cewa, kotun ƙolin ƙasar haɗi da wasu hukumomin gwamnati 14, sun gaza cin jarabawar nagarta da ɗa’a da ta ke yi, domin duba ayyukan rashawa a faɗin ƙasar a duk shekara. Hauwa Halliru Gwangwazo ta tattauna da masanin shari’a a ƙasar, Barista Ibrahim Abdullahi Cheɗi, kan yadda su ke kallon girman matsalar a mahangar su ta shari’a.Latsa alamar sauti domin sauraren yadda tataunawarsu ta kasance...