Taa Ka Lashe | Deutsche Welle
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 16:42:05
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Muna gabatar muku da shirye-shirye masu ayatarwa da suka shafi al´adu da zamantakewa tsakanin al´ummomi da mabiya addinai daban-daban da nufin kyautata tsarin zamantakewa da fahimtar juna ta hanyar tuntuar juna da shawarwari tsakani ba tare da nuna fifiko akan wani ba.
Episódios
-
Taba Ka Lashe: 08.04.2026
14/04/2026 Duração: 09minWai shin kun san cewa a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar, akwai wata sarauta da ake kira ANASTAFIDAT da ke da karfin fada a ji baya ga saurautar sarkin Abzun?
-
-
Taba Ka Lashe: 25.03.2026
31/03/2026 Duração: 10minNishadi ga samari da 'yan mata a shekarun baya a yankuna irin na Katsina, Maradi, Madawa har zuwa Tahoua da wasu sauran sassa.
-
Taba Ka Lashe: 11.03.2026
17/03/2026 Duração: 09minBuda baki ko Shan ruwa ko iftar a azumin watan Ramadan tsakanin Musulmi da Kirista ya kama hanyar zama al'ada a Kaduna da ke Najeriya
-
Taba Ka Lashe 06.03.2026
06/03/2026 Duração: 09minShirin ya duba kabilar Dogon na kasar Mali da ta yi fice a yankin yammacin Afirka musamman a Kudu maso gabashin kasar Mali.
-
Taba Ka Lashe: 25.02.202
03/03/2026 Duração: 10minDauri rayuwa ta zamantakewar al'ummar Hausa Fulani da ma wasu kabilun ta kasance cike da alkunya da kuima kamun kai ta yadda matar aure ke kauracewa fadar sunan danta ko mujinta.
-
-
Taba Ka Lashe 18.02.2026
18/02/2026 Duração: 09minShirin ya yi nazari kan suna a tsakanin kabilu da kuma radin suna ko kuma zanen suna a kasashe daban-daban na Afirka.
-
Taba Ka Lashe: 11.02.2026
17/02/2026 Duração: 09minSuna dai linzami ne, kuma 'dan adam ya fara amfani da suna tun fil azal domin fayyace asali ko al'ada ko kuma jinsin da mutum ya fito.
-
Taba Ka Lashe 20.01.2026
20/01/2026 Duração: 09minShirin ya duba zalakar tsohon firaministan Najeriya Sir. Abubakar Tafawa Balewa wajen sarrafa magana a harshen Ingilishi.
-
Taba Ka Lashe: 07.01.2026
13/01/2026 Duração: 09minKo kun san ana alakanta wasu fina-finan Indiya da kokarin yin fancale ga addini, musamman ma a Pakistan da ke makwabtaka da su? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan wannan dambarwa.
-
Taba Ka Lashe 16.12.2025
16/12/2025 Duração: 09minShirin ya duba al'adun kabilar Pyemawa a Najeriya da suka rayu a cikin duwatsu da koguna tun shekaru 300 da suka shude.
-
Taba Ka Lashe 02.12.2025
02/12/2025 Duração: 09minShirin ya duba komabaya da al’adar wasannin karkara a lokacin kaka yayin tattara amfanin gona ke fuskanta a Zinder na Jamhuriyar Nijar.
-
Taba Ka Lashe 25.11.2025
25/11/2025 Duração: 09minShirin ya duba yadda Kabilar Shuwa da wasu makiyaya ne suka kaura zuwa jihar Kano sakamakon matsalar tsaro ta Boko Haram.
-
Taba Ka Lashe: 12.11.2025
18/11/2025 Duração: 09minBayan shekaru ashirin na aiki da kuma jinkiri marasa adadi, a karshen an bude babban gidan tarihi na Masar ga jama'a.
-
Taba Ka Lashe: 06.11.2025
13/11/2025 Duração: 09minMawakan baka na Hausa na kwaikwayon fitattu daga cikinsu, wadanda suka yi shura suka kuma shude daga bisani. Wacce irin barazana zamani ke yi, ga wakokin baka na al'adar Kasar Hausa? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari a kai.
-
Taba Ka Lashe 30.09.2025
30/09/2025 Duração: 10minTambari kayan kida ne na kaɗe-kaɗe da ke kunshe da ganga wanda aka shimfiɗa fata ɗaya ko fiye da haka. Ana buga shi da makidi a wasu wuraran ma da hannu a cikin masarautu. Wannan shi ne abinda shirn wannan lokaci ya kunsa.
-
Taba Ka Lashe: 17.09.2025
23/09/2025 Duração: 09minAbuja hedikwatar Najeriya birni ne da ke bunkasa cikin sauri, sai dai ‘yan asalin wannan wuri ci gaban da aka samu ya tura su gefe guda.
-
Taba Ka Lashe: 20.08.2025
26/08/2025 Duração: 09minBikin kakar sabuwar doya na daya daga cikin biki mafi girma na kabilar Ibo wadanda suka fito daga yankin kudu maso gabashin Najeriya
-
Taba Ka Lashe: 30.07.2025
05/08/2025 Duração: 10minShan shayi al'ada ce mai tushe da ta yadu a tsakanin al'umomi mabanbanta a fadin duniya.